Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Shugaban Nigeria, Muhammadu Buhari, a ranar Talata ya ce Nigeria ta yi matukar sa'a duba da cewa kallubale masu wahala da ta ci karo da su basu raba kasar ba,
A kalla miyagun 'yan bindiga 120 ne suka sheka barzahu sakamakon luguden ruwan wuta da sojojin sama suka yi wa 'yan ta'addan a dajin Sububu dake jihar Zamfara.
Jaruman sojojin Nigeria sun ceto mutane mutane 17 daga hannun yan ta'addan kungiyar Boko Haram, The Cable ta ruwaito. A cewar sanarwar da direktan watsa labarai
Gwamnatin Jihar Imo, a ranar Talata ta rufe makarantar tsohon gwamna Rochas Okorocha mai suna Rochas Foundation College da ke Orji, a Owerri babban birnin jihar
Biyo bayan wani bincike da aka gudanar wanda ya fallasa irin ta'asar da ake a wani ƙauyen jihar Sokoto, Gwamna Tambuwal, ya sha alwashin rushe ƙauyen baki ɗaya.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun harbe ɗalibin jami'ar jihar Delta har lahira, sannan suka yi awon gaba da wasu mutum 2 a wani hari da aka kai kusa da jami'ar.
'Yan sandan jihar Imo sun damke wani dilan miyagun kwayoyi wanda aka tabbatar yana samarwa masu son raba kasar da sauran kungiyoyin ta'addanci a jihar kwayoyi.
Ohanaeze Ndigbo, Kungiyar kabilar Igbo ta yi wa Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi martani kan cewa tsarin karba-karba na shugabancin kasa tsakanin Kudu da Are
Jami'an tsaro a jihar Kaduna sun kubutar da wasu mutane da 'yan bindiga suka yi awon gaba dasu, ciki har da wani dalibin makarantar Bethel da aka sace a baya.
Labarai
Samu kari