Hisbah a jihar Kano ta fara kira a samu wani mai hannu da shuni ya auri jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi da ta caccaki zaman aure da mata ke yi a gidan miji.
Hisbah a jihar Kano ta fara kira a samu wani mai hannu da shuni ya auri jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi da ta caccaki zaman aure da mata ke yi a gidan miji.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana mamakin yadda yan Najeriya suka amince suka zabeshi duk da cewa bai da kudi. Buhari ya bayyana hakan ne ranar Tala
Rahoto ya bayyana cewa, ana kyautata zaton ci gaba da tsare Nnamdi Kanu har zuwa wani lokaci sakamakon wani lamarin sababbe da ya gindaya a kotunan Najeriya.
Majalisa ta jero hanyoyin da Gwamnatin Buhari za ta bi ta kawo karshen matsalar tsaro. Daga ciki akwai bankado duk wasu bata-gari da ke cikin jami’an tsaro.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a ranar Talata ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna,Ramalan Yero.
Shugaban Majalisa, Femi Gbajabiamila ya yabi Dr. Abdullahi Ganduje yayin da samu lambar yabo, an ce ya fi kowa kokari a harkar ilmi da abubuwan more rayuwa.
A karshen makon nan wani Jamilu Abdulhamid Girei ya auri Saratu Salisu Abdul. Jiya Ango ya rasu a hadarin mota, amaryarsa kuma ta na kwance a gadon asibiti.
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas a jihar Legas a ranar Litinin ya ceto matafiya daga gungun wasu mutane da suka kware wurin yi wa masu ababen hawa da mot
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnatin Buhari ya zama ya yi fice da dukkan gwamnatoci da aka yi a baya tun kafa Najeriya
Majalisar wakilai ta ce sam ba zai yi wu a fara ba jami'an hukumar kashe gobara bindigogi ba, ta bayyana dalilanta na yin waje da kudurin da gwamnati ta gabatar
Labarai
Samu kari