Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wani jirgin saman sojojin sama na Najeriya ya sake faduwa a wani yankin jihar Kaduna yayin da ya dawo daga yaki da 'yan bindiga a wasu sassan jihar Adamawa.
Bayan kwanaki biyar a hannun masu garkuwa da mutane, sarki mai daraja ta farko a jihar Kogi ya samu kuɓuta daga hannun waɗanda duka yi garkuwa da shi jiya.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bayyana cewa ba wai hakanan kawai sanatoci suka nuna ƙin amincewarsu da dokar tura sakamakon zaɓe ta na'ura.
Gwamnatin jihar Kano ta sallami shugaban makarantar sakandiren gwamnati dake Ɗanbatta (G.S.S Ɗanbatta) saboda sabawa dokar hana ɗalibai tafiya hutun sallah
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja, ta samu nasarar daƙile wani harin yan bindiga a ankin ƙaramar hukumar Rafi, aƙalla yan ta'adda 10 ne jami'an suka hallaka.
Shugaban wata tawagar yan bindiga ya sako dukkan mutanen da ya kame a jihar Zamfara bayan an cika masa burinsa na sako mishi mahaifinsa da aka kama a Jigawa.
Gobara ta yi kaca-kaca da wani shahararren shagon siyayya a babban birnin tarayya, Abuja. Rahoto ya bayyana yadda 'yan kwana-kwana suka kawo dauki a wurin.
Hukumar kare haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta tabbatar da faruwar wani mummunan hatsarin mota, wanda ya laƙume rayukan mutum 14 tare da jikkata wasu da dama a Osun.
Yayin da ake gab da bikin babbar sallah, sufeta janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba, ya bada umarnin ɗaukar matakan tsaro masu tsauri a wurin ibada.
Labarai
Samu kari