Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana dalilan da suka sa ta damke tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a filin jirgin sama a Abuja.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana dalilan da suka sa ta damke tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a filin jirgin sama a Abuja.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Kimanin yan Nigeria 6,000 ne suka shiga jirgin kasa daga jihar Legas zuwa Osogbo kyauta da gwamnatin jihar Osun ta biya wa masu zuwa gida hutun Sallah, Daily Tr
A kalla mutum takwas da ke tafiya a jirgin ruwa mai daukan fasinjoji ne aka sace a kan hayar Kula-Abonrma a jihar Rivers kamar yadda The Nation ta ruwaito. Was
Wasu yan bindiga da ba'asan ko su waye sun kutsa kai cikin asibiti, inda suka yi awon wani kwararren likita, Solomon Nidiamaka, dake aiki a wurin ranar Litinin.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, ta hana shugaban ƙungiyat tawaren IPOB ya sanya hannu a takardar amincewa ƙasar Burtaniya ta tallafa masa yayin da yake tsare.
Wasu mutane dauke da makamai da ake zargin fulani.makiyaya ne sun hallaka mutane akalla goma a yankuna karamar hukumar Guma dake jihar Benuwai ranar Lahadi.
Shugaba Kasa Muhammadu Buhari ya nada Farfesa Ibrahim Dantani Wushishi a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarrabawar kasa ta NECO, Daily Trust ta ruwaito.
Masarautar Zazzau tabi sahun sauran masarautu a yankin arewa maso yammacin Najeriya, inda ta sanar da soke hawa na babbar sallah (eid-el-kabir) saboda korona.
Shugaban ƙasa Buhari ya taya al'ummar Najeriya murnar babbar sallah (eid-el-kabir), shugaban ya buƙaci yan ƙasa da su kara hakuri da gwamnatinsa a halin yanzu.
Mohammadu Badaru, gwamnan jihar Jigawa ya bukaci al'ummar musulmi suyi amfani da damar salla babba (Ed-el-Kabir) domin yin addu'ar kawo karshen kallubalen tsaro
Labarai
Samu kari