Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Hukumar DSS ta kama wasu mutane uku yan asalin kasar Isra'ila masu shirya fim kan zarginsu da alaka da kungiyar 'yan aware masu son kafa kasar Biafra wato IPOB
Gwamnatin Muhammadu Buhari za ta taimakawa Manoma fiye da miliyan biyu da nufin tallafin gona. Gwamnatin Tarayya za ta ba Manoma N6.15bn a wannan shekarar.
A karon farko shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa, Ibrahim Gambari, ya ziyarci mahaifarsa Ilorin domin yin shagalin babbar sallah (Eid-el-kabir) a gida.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana munin halin da Najeriya ke ciki, inda yace bindiga da harsasai ba za su iya magance matsalolin da ake ciki ba.
An tare buhunan shinkafa 162 da ake kokarin a shigo da su Najeriya. Sojojin ruwa sun mika wannan jirgi da ya dauko kayan fasa-kauri zuwa ga jami’an Kwastam.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari sansanin 'yan sanda sun hallaka wasu jami'an 'yan sanda a wani yankin jihar Zamfara. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru.
Wani Bishop na coci ya bayyana yadda ubangiji ya sanar dashi cewa, matukar aka zabi shugaba Buhari, to lallai 'yan Najeriya sun jefa kansu cikin babbar matsala.
Majalisar dattijai a Najeriya ta yi watsi da akalla nadin mutane 13 da shugaba Buhari ya tura domin a tantance su. Majalisar tana kuma da dalilai na yin watsin.
Mutum takwas 'yan kungiyar miyagu wanda suka sace mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Chibi Dariye, sun shiga hannun jami'an tsaro Bokkos dake Filato.
Labarai
Samu kari