Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Mutanen garin Akpawfu da ke karamar hukumar Nkanu ta Gabas sun tsere daga gidajensu, wadanda suka yi saura suna zaman dar-dar a yayin da sojojin 82 Division ta
Rundunar ’Yan Sandan Kano ta kama mutanen ne bayan iyayen yaron sun kai mata korafi kan yadda mutanen suka rika jan shi zuwa wurare daban-daban suna luwadi.
Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk, ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun yi sa’a sosai da samun Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa a irin wannan lokaci da ake.
Yan sanda a jihar Niger sun cafke wani Mohammed Mohammed mai shekaru 39 da matarsa Sadiya Ibrahim Umar mai shekaru 31 bisa laifin hadin baki da garkuwa, rahoton
Yayin da yake cigaba da hutun sallah a mahaifarsa Daura, shugaba Buhari ya kai ziyara ga sarkin Daura, Dr. Umar Faruk Umar, inda ya yi jawabi kan yan kwangila.
Wani hoto da ke nuna sanata mai wakiltar Delta ta Kudu, James Manager, ya rusuna gaban tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori, ya bazu a dandalin sada zumunta,
Wata babbar kotu a jihar Kano wacce ta samu shugabancin Mai Shari'a Sanusi Ma'aji, ta hana majalisar jihar Kano bincikar tsohon shugaban hukumar korafe-korafe.
Majiyoyi sun ce an ga daliban ne a yankin Lakpma na Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar, a yayin da rahotanni suka bayyana cewa uku daga cikinsu sun rasu a tsare.
Jami'an yan sandan jihar Adamawa sun damke wani mutum mai shekaru 41, Usman Hammawa, bisa zarginsa da yi wa matarsa mai shekaru 36 duka, saboda N1,000 har sai d
Labarai
Samu kari