Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Dalilai sun bayyana a fili cewa, idan aka zauna a kotu, aka karantowa Nnamdi Kanu laifukansa, to da alamu zai dawwama a gidan kaso ko kuma hukuncin kisa a doka.
An samu cikas a kotu, yayin da gwamnati ta ki gabatar da Nnamdi Kanu gaban kotu, lamarin da ya sa kotu ta dage karar zuwa wani lokaci a cikin watan Octoba.
An saki mawallafin jaridar SaharaReporters, Sowore bayan dage karar Nnamdi Kanu. An kame Sowore ne da wasu mutane yayin wata zanga-zanga a Abuja da safiyar yau.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, yace ya jin daɗin rayuwa a gida mai ɗakin kwana uku kacal, domin yana kallon rayuwarsa ta gaba bayan ya sauka daga kan mulki
Yan bindiga da suka sace shugaban AZECO Pharmacy a Okene, jihar Kogi, Abdulazeez Obajimoh, sun ki karbar N10m da iyalansa suka bayar, sunce N30m za a biya kafin
Mai martaba Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ahmad Dahiru Zungeru, ya riga mu gidan gaskiya kamar yadda Independent ta ruwaito. Aminiya ta ruwaito cewa ya rasu ne
Yayin da matsalar rashin tsaro ke kara kamari a jihar Kaduna, gwamnan Jihar Malam Nasiru El-rufa'i ya dakatad da makarantu komawa daga hutu har sai anji sanarwa
Gwamnonin da aka zaba karkashin jam'iyyar PDP sun zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da mayar da fadar shugaban kasa zuwa sakateriyar APC a kasar Najeriya.
Yayin da jihar Kaduna ke kara faɗawa cikin ƙalubalen sace-sacen mutane musamman sarakuna, wasu da ba'asan ku su waye ba sun yi awon gaba da wani basaraken Jaba.
Labarai
Samu kari