Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
'Yan fashin daji, a ranar Lahadi sun kai hari garin Kukar Babangida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina inda suka kashe mutum daya suka raunata wasu uku su
Masu garkuwa da mutane dake barna a babban birnin tarayya (FCT) suna cigaba da habaka saboda sun fara karbar kudin fansa ta hanyar amfani da asusun bankunansu.
A yau ne za a saurari shari'ar yiyuwar dawo da Sunday Igboho Najeriya, yayin da ya iso Kotu amma har yanzu yana zaune yana jiran a zo a zauna don yanke hukunci.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar Nnamdiu Kanu a babbar kotun tarayya dake Abuja, jami'an tsaro sun yi ram da Omoleye Sowere. Har yanzu dai ba ji abinda ke faruw
Yayin da za'a cigaba da shari'ar shugaban yan tawaren IPOB, Nnamdi Kanu a yau Litinin, yan kasuwa a cibiyar kasuwanci ta Aba sun kulle shagunansu saboda tsaro.
Yayin da ake sauraran jin yadda za ta kaya a kotu kan shari'ar Nnamdi Kanu, 'yan sanda sun fatattaki wasu mambobin IPOB tare da kame wasu daga cikinsu da dama.
Masu garkuwa a ranar Lahadi sun tare hanyar Sokoto zuwa Gusau sun sace fasinjoji da ke cikin motoccin bus guda uku mallakar hukumar sufuri ta jihar Sokoto,
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, 26 ga Yuli, zai shilla kasar Birtaniya ganin Likitocinsa da kuma halartan taron ilimi na duniya kan hadin kai
Bayan sakin 28 daga cikin dalibai 121 da suka sace a makarantar Bethel Baptist Kaduna, yan bindigan sun bayyana tsarin da zasu bi wajen sakin ragowar daliban.
Labarai
Samu kari