Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Tunde Bakare, shugaban cocin Citadel Global Community, ya ce Ubangiji ya juyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya.A yayin jawabi a cocinsa wacce a da aka san.
Kwanakin baya aka kashe ‘Yan bindiga a Jaya, don haka suka zo daukar fansa a jiya. Mutane da yawa sun sheka barzahu yayin da ‘Yan bindiga suka shiga kauyen.
Hope Uzodinma, gwamnan na jihar Imo ya ce bai taba satar kudin al'umma ba tun lokacin da ya kama aiki a matsayin gwamna a jiharsa. The Nation ta ruwaito cewa a
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sanya hannu kan kasafin kudi, kari kan na 2021 domin gudanar da wasu ayyukan da gwamnatin ta bayyana a zuwa karshen 2021
Mutumin da ya yi yunkurin kashe shugaban kasar Mali ya mutu a magarkama yayin da ake ci gaba da bincike kan dalilai da suka jawo har ya hari shugaban kasar.
Dalilai sun bayyana a fili cewa, idan aka zauna a kotu, aka karantowa Nnamdi Kanu laifukansa, to da alamu zai dawwama a gidan kaso ko kuma hukuncin kisa a doka.
An samu cikas a kotu, yayin da gwamnati ta ki gabatar da Nnamdi Kanu gaban kotu, lamarin da ya sa kotu ta dage karar zuwa wani lokaci a cikin watan Octoba.
An saki mawallafin jaridar SaharaReporters, Sowore bayan dage karar Nnamdi Kanu. An kame Sowore ne da wasu mutane yayin wata zanga-zanga a Abuja da safiyar yau.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, yace ya jin daɗin rayuwa a gida mai ɗakin kwana uku kacal, domin yana kallon rayuwarsa ta gaba bayan ya sauka daga kan mulki
Labarai
Samu kari