Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Alkalin kotu a jihar California a kasar Amurka ta bawa jami'an tsaro na FBI su kama mata mataimakin kwamishinan yan sandan Nigeria, Abba Kyari don amsa tambayoy
El-Zakzaky da matarsa sun cilla wani boyayyen wuri a Abuja bayan da kotu ta wanke su daga laifukan da ake zarginsu dashi. Rahoto ya bayyana yadda lamarin yake.
Lauyoyin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky suna shirin sake shiga kotu da Gwamnati. Zakzaky da iyalinsa za su kalubalanci Gwamnati kan tsare su da aka yi tun 2015.
Sakamakon ruwan bama-baman da ‘yan bindiga suke jefawa dajikan da suke jihohin arewa maso yamma da arewa ta tsakiyan kasar nan, 'yan bindiga sun fara laushi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alawashin karin kasafin bangaren ilimi da kashi hamsin a cikin shekaru biyu masu zuwa.Shugaban kasan ya sha wannan alwash.
DCP Abba Kyari, ya karyata rahoton cewa ya karbi cin hanci hannun shahrarren dan damfara, Abbas Ramon, wanda aka fi sani da Huspuppi wanda ke kurkukun Amurka.
Hukumar samar da katin zama ɗan kasa, NIMC, ta bayyana cewa zuwa yanzun ta samu bayanan yan Najeriya sama da miliyan 60m da suka yi rijistar NIN a faɗin kasa.
Fitaccen attajirin nan dan Najeriya kuma shugaban kungiyar Chinmark Marksman Chinedu ya haifar da rudani yayin da ya ziyarci ma’aikatansa ya raba masu kudade.
Rahoto ya bayyana cewa, wuta ta yi kaca-kaca da wani sashe na jami'ar ATBU da ke Bauchi, inda takardu da bayanai suka kone kurmus yayin gobarar a daren Laraba.
Labarai
Samu kari