Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Matasan Kwankwasiyya sun yi addu’a, suna kira da babbar murya domin a ceto Dadiyata a lokacin da sukar gwamnati ta wani ‘dan PDP ya tafi kurkuku a Adamawa.
Bayan dakatar da Abba Kyari, IGP ya gargadi sauran jami'an 'yan sandan Najeriya kan cewa, ya kamata su kare mutuncinsu da na rundunar 'yan sandan Najeriya.
Daya daga cikin lauyoyin Nnamdi Kanu ya ce an hanasu ganin shugaban IPOB. Kanu wanda yanzu haka Kanu yana hannun SSS a Abuja nisa umarnin kotu, Premiumtimes ta.
Jami'an tsaro dake karamar hukumar Olamaboro ta jihar Kogi a ranar Asabar sun sheke wani gagararren mai garkuwa da mutane bayan musayar ruwan wuta da suka yi.
An gano cewa Usman Kyari ya goge duk wasu hotuna da bidiyoyinsa da ke shafinsa na Instagram. Wannan matashi ‘dan uwan jami’in ‘dan sandan nan Abba Kyari ne.
An gano cewa a ranar Asabar ne 'yan Boko Haram suka kaiwa wata tawagar sojoji samame kan babbar hanyar Gubio zuwa Damasak dake yankin Kareto a arewacin Borno.
Femi Falana ya yi magana game da shari’ar Gwamnati da Ibrahim Zakzaky. A wani jawabi da Falana ya fitar, ya soki Gwamnati, sannan yabi hukuncin da kotu ta yi.
Hukumar NDLEA ta kwamushe wata mata a filin jirgin sama dauke da hodar iblis cikin kayanta. An kuma kame wani mutum dauke tabar wiwi kunshe cikin ganyen goro.
Kasar Saudiyya ta sake sanya dokar Korona mai tsanani domin dakile yawaitar kamuwa da cutar a fadin kasar baki daya. Ta ce ba mai fita sai wanda yayi rigakafi.
Labarai
Samu kari