Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Shugabannin Fulani makiyaya a jihar Taraba sun ɗau alkawarin tona asirin bata garin dake cikin msu ko da kuwa yayansu ne ko yan uwansu yayin wani taro a Jalingo
Rahotanni na bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun kai hari wani gari, inda asuka hallaka mai garin sannan suka yi kaca-kaca da shaguna da kuma wasu abubuwa.
A yau Litinin kungiyar likitoci masu neman kwarewa suka tsunduma yajin aikin sai baba ta gani bisa abinda suka bayyana gazawar gwamnati wajen tattaunawar sulhu.
Wani shahararren da kasuwa a kasar Gabon ya janyo cece-kuce a kafar sada zumuntar zamani bayan ya aura mata hudu a lokaci daya a Libreville dake kasar Gabon.
Ana neman fadar Shugaban kasa ta sa baki a tirka-tirkar Sheikh Abduljabbar da Gwamnatin jihar Kano. Yanzu haka an tsare Abduljabbar Nasiru Kabara a kurkuku.
Jami'an rundunar yan sanda ta Operation Zenda a jihar Benuwai, sun hallaka masu garkuwa da mutane uku yayin da suka kubutar da matar kwamishin ƙasa na Benuwai.
Yayin da ya kai ziyara ɗaya daga cikin sansanin yan gudun hijira da yake karamar hukumar Marte, gwamna Zulum yace da yardar Allah lamarinsu zai zama tarihi.
Idan da Abubakar Hassan ya san al’amarin da zai faru dashi da bai amince da zama ba a gidan da aka bashi ya zauna a Red Bricks, wani bangare na Damaturu babban.
Hatsabibin shugaban masu garkuwa da mutane dake tafka tsiya a yankin Dansadau a dajin Kuyambana, Ali Kachalla, shine ke da alhakin harbour jirgin rundunar soji.
Labarai
Samu kari