Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Bincike daga FBI ya bayyana dalla-dalla yadda Huspuppi ya aika wa da Abba Kyari wasu makudan miliyoyi ta asusun banki, wanda tuni aka fara gudanar bincike akai.
Daga Allah muke, gareshi zamu koma! Allah yayi wa mahaifiyar fitaccen mawaki Aminuddeen Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan waka, rasuwa a daren jiya.
Mutum 32 sun kamu da sabon samufurin COVID-19, Gwamnatin Tarayya ta ware Jihar Akwa Ibom. Gwamnati ta na kokarin dakile yaduwar wannan nau’i na Coronavirus.
Rundunar ‘Yan Sanda ta kafa kwamitin binciken zargin da ke kan Abba Kyari. NPF ta ce kwamitin zai yi aikin binciken daya daga cikin jami’an da ta ke ji da shi.
Mun kawo takaitaccen tarihin Jami’in da zai maye gurbin Abba Kyari a gidan ‘Yan Sanda. IGP ya ce Disu shi ne sabon Jagoran Rundunar IRT mai samun bayanan sirri.
Kotu ta yanke wa wani mutum ɗan Milwaukee hukuncin ɗaurin shekaru 205 a gidan yari saboda bindige ƴan uwansa 5 har lahira. Mutumin bai kuma bayyana dalilin da
Yan sanda a jihar Imo sun ce sun kama wani mutum da aka ce ya amsa cewa yana daga cikin masu daukan nauyin ayyukan kungiyar masu son kafa Biafara wato IPOB da E
Wani matashi ya mayar da makudan kudade da dama da sauka shiga asusun bankinsa, duk da a cewarsa yana da damar da zai iya cinye kudin, amma bai aikata hakan ba.
CP Wakili ya magantu bayan da aka dakatar da Abba Kyari daga aikin dan sanda biyo bayan zargin karbar cin hanci daga hannun wani dan damfara mai suna Hushpuppi.
Labarai
Samu kari