A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC d shirya amfani da hukumomi wajen hana su shiga zabe.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC d shirya amfani da hukumomi wajen hana su shiga zabe.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
A yau Legit.ng ta tattaro muku tsula-tsulan hotuna da bidiyoyin wankan amarya, wanda a zamanance aka mayar da shi liyafa kanta da ake kira da Bridal shower.
Kasar Amurka ta bukaci a garkame jami'in dan sandan da aka dakatar, DCP Abba Kyari, kafin gurfanar da shi a kotu, wasu takardun birnin California a Amurka suka
Yayin da ake ci gaba da zargin Abba Kyari da karbar cin hanci, mutane da dama na ci gaba da nesanta kansu da shi. Gwamna Zulum shi ma ya ce bai gidan Kyari ba.
An samu sabon nasara a yaki da yan ta'adda yayinda wasu yan Boko Haram/ISWAP suka mika wuya ga rundunar FOB dake Bama, jihar Borno. Diraktan yada labarai na huk
Wasu fusatattun matasa sun damke wasu da ake zargin yan fashi ne har mutum biyu inda suka cinna musu wuta har suka mutu a karamar hukumar Sumaila jihar Kano.
A yayin taron majalisar zartarwa na yau Laraba, Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da kuɗi domin gyara matatun man fetur dake Kaduna da kuma wacce ke warri.
Walkiya, kyau tare da izzar amarya jinin sarauta, ta cika wurin da ake liyafar, duk da dai kawayenta da kallo daya zaka musu ka san 'ya'yan wane da wance ne.
Rundunar kwastam na kame wasu kayayyaki mallakar 'yan bindiga a jihar Sokoto. An kama tabar wiwi da kayan sakawa da kuma wasu kaya masu darajan miliyoyin Naira.
Jami'in da ya maye gurbin Abba Kyari zai kwashi kyauta mai yawa daga wani matashi dan Najeriya da ya nuna matukar goyon baya ga jami'in yayin da aka nada shi.
Labarai
Samu kari