Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
An kama wani Santiago Alexander,dan kasar waje wanda yace shi shugaban kungiya mai zaman kanta ne ta ACTED,bisa yin karantsaye ga dokar tsaro na gidan gwamnati.
Matasan jigajigan jam’iyyar PDP sunyiwa tsohon shugaban INEC, Farfesa Attahiru Jega,wankin babban bargo akan alakanta jam’iyyarsu da APC,Daily Trust ta wallafa.
Majalisar dokokin jihar Lagos ta sanar da amincewa da rage kudin fanshon tsofaffin gwamnoni na wata wata da kashi 50, sannan an soke basu gidaje a Abuja, Lagos.
Wadanda suka saci yara 2 da manya 7 a Anguwar Kwankwashe a Suleja dake jihar Neja sun bayyana bukatarsu na kudin fansan yaran kimanin naira miliyan 100 zuwa 50.
Akalla Sojojin kasar Chadi 24 sun rasa rayukansu a daren 4 da 5 na watan Agusta a wani hari da yan ta'addan boko Haram suka kai a yankin tafkin kasar Chadi.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya yi kira ga masu fafutukar ballewa daga Najeriya da su canza tunanin su rungumi hanyar sulhu don gano bakin zaren
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari yace kananan hukumomi 10 cikin 34 na jihar na fuskantar munanan hare-hare kulli yaumin daga wajen tsageru yan bindiga.
Majalisar dokokin jihar Neja ta sammaci shugabannin jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida, IBBUL, Lapai, su bayyana gabanta domin bayanin dalilin kara kudin makara
Tsohon gwamnan jihar Kano lokacin mulkin Soja, Dominic Oneya, ya rigamu gidan gaskiya yana mai shekara 73. Hadimin gwamna Abdullahi Ganduje, Abubakar Aminu.
Labarai
Samu kari