Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Hankalin dalibai ya tashi a jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida Lapai IBBUL Neja, sakamakon karin kudin makarantar da hukumomin jami'ar suka yi ranar Talata.
Gwamnatin Buhari ta yi bayanin dalilin da yasa ba zata amince ta zauna zaman tattaunawa da 'yan bindiga masu sace dalibai ba. Ta ce ba za ta amince da hakan ba.
Wani malami ya yi tsokaci mai zafi kan shigar da 'yar sarkin Arewa, ya bayyana hakan a matsayin fitsara da kuma nuna tsiraici wanda bai dace da addini muslmi ba
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na karamar hukumar Kwande, a jihar Benue, Mr. Iorfa Dzoho, mambobin kwamitinsa, da wasu mambobin majalisar.
Abuja- Tun bayan sauya shekar gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zuwa APC, rikici ke ta kara ruruwa tsakaninsa da manyan masu faɗa a ji na jam'iyyar APC a jihar.
'Yar fafutuka da rajin kare hakkin jama'a, Aisha Yesufu, ta bayyana ra'ayinta game da dakatarwan da shugaba Muhammadu Buhari ya yiwa tsohuwar shugabar hukumar N
Chukwudimeme Onwuamadike watau Evans ya musanya zargin cewa ya na satar mutane. ‘Yan Sanda sun koma kotu da Evans da sauran duk wadanda ake zargi da laifi.
Bidiyon wani fusataccen matashi dan Najeriya ya karade kafafen sada zumuntar zamani inda aka gan shi a tsakiyar titi yana shelar burinsa na sayar da kodarsa.
Mayakan Boko Haram da na ISWAP a ranar Talata sun sha ruwan wuta a hannun dakarun sojin Najeriya wadanda suka shirya gagarumin aikin kakkabo miyagun Boko Haram.
Labarai
Samu kari