Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Akalla mutane milyan hudu da rabi a Arewa maso gabashin Nijeria na gab da fadawa cikin kalubalen rashin abinci da fari, a cewar majalisar dinkin duniya UN.
Madam Betinah Benson ta fada hannun masu garkuwa da mutane a Bayelsa. Betinah Benson mahaifiya ce a wurin sakataren gwamnatin jihar Bayelsa. Kombowei Benson.
Majalisar Malaman addinai a jihar Plateau ta yi Alla-wadai da kashe-kashe da asarar gonaki, gidajen da sauran dukiyoyi dake faruwa a wasu sassan jihar kwanakin.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, IBB a ranar Juma’a, 6 ga watan Agusta ya bayyana cewa ya samu laƙabi na mugun gwani da Maradona daga jaridun Najeriya.
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce duk wani kokarin toshe bakin jama’a ba zai tabbata ba, Arist TV ya sanar.
Tsohon shugaban kasan mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida wanda ake kira da IBB, ya ce ya kamata shugaban kasan Najeriya na gaba ya kasance mai fahimta.
Hukumar Hisbah masu tabbatar da dabbaka koyarwan addinin Musulunci a jihar Kano ta yi magana daga karshe kan hotunan da sukayi yawo na diyar Sarkin Bichi, Zahra
Akalla mutum saba'in ne aka ce sun rasa rayukansu a garin Jebbu Miango da Kwall na karamar hukumar Bassa a jihar Plateau sakamakon harin da yan bindiga suka ka
Muhammadu Sanusi II ya fadi abin da ya sa ya zabi ya bar gadon mulki a Kano. Sanusi II ya ce muddin za ayi barna, Sarki ya yi tsit, ya zama Bawan da rawani.
Labarai
Samu kari