Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida, ya ce yayi yaki da rashawa fiye da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari yake yi.
Wata Masaniya kiwon lafiya kuma babbar Malamar jinya a jihar Legas, Mrs Rseline Oladimeji, a ranar Alhamis ta shawarci mata masu juna biyu su bari mazajensu sun
Miyagun 'yan bindiga a ranar Alhamis sun kone ofishin 'yan sanda na Orlu inda suka halaka dan sanda mai mukamin sifeta, Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Kotun Majistare da ke garin Ota a Karamar Hukumar a Ado Odo Ota ta Jihar Ogun ta tsare mutanen su biyar ne a ranar Alhamis kan harin da suka kai wa Musulmi.
‘Yan Sanda sun cafke mutumin da ake tuhuma da satar N10.7bn daga wajen mutane 170. Ana tuhumar wannan matashin mai shekara 22 da laifin cin Biliyoyin kudi.
Wani rahoto da ya fito daga jaridar The Nation ya bayyana yadda wasu miyagun 'yan fashi da makami a ranar Alhamis, 5 ga Augusta suka kai farmaki wasu bankuna 2.
Saad Abubakar III ya ce muddin mutane suna kwana da yunwa, ba za a samu zaman lafiya ba. Sultan ya ce idan jama’a suna zama da yunwa, ba za a samu cigaba ba.
Sakataren jam’iyyar PDP, Kennedy Peretei, ya sanar da mutuwar jigon jam’iyyar a wuraren Ikare Akoko dake jihar Ondo. A cewarsa Ogunleye yana daya daga cikin.
Za a ji ‘dan tsohon Shugaban Najeriya ya buge mutane 6 a kan hanya wajen tukin ganganci. Wannan hadari ya auku ne a ranar wata Laraba, 23 ga watan Yuni, 2021.
Labarai
Samu kari