Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Bauchi - Shugaban gidan Talabijin Sunnah TV, Dr Abu Aisha Ibrahim Disina, ya lissafo wasu abubuwa da ya sani game da marigayi babban Masallacin Quba a Saudiyya.
Wata kungiyar bada shawara ta matasa a Arewacin Najeriya watau (AYCF), ta yi ga gwamnatin tarayya ta haramta haska shirin BBNaija da akeyi a tauraron DSTV.
Tsohon sanata, Dino Melaye, ya ce ba zai hana 'yan Najeriya yada hotunan da ya dauka tare da wani dan damfara Ramon Abass wanda aka fi sani da Hushpuppi ba.
Kassim Afegbua ya ce yana farin ciki da ya tsira daga yunkurin kashe shi har sau biyu. Jigon na PDP bai bayyana sunayen wadanda ake zargi da hannu a harin ba.
Hukumar yan sanda a jihar Jigawa tace wata uwargida mai suna, Maimuna Wadaji, na kwance a asibiti bayan yunkurin hallaka kanta a karamar hukumar Dutse ta jihar
An sha ‘yar dirama a bikin wani aure da ya sa mutane tofa albarkacin bakinsu. Hakan ya samo asali ne bayan amaryar ta ki sumbantar angonta inda ta nuna alkunya.
Duk da cewa kammala karatun digiri ba ka'ida bane na zama gwamna ko rike wani babban mukamin shugabanci ba, amma yana da muhimmanci ga ilmin jagorantan al'umma.
Wata amarya tare da wasu mutum biyar sun shiga hannun yan sanda a kasar Habasha, inda ake zarginsu da hannu a kashe ango kwanaki kaɗan bayan daura masa aure.
Sabbin bayanai sun bayyana game da dan gidan Yar'adua da aka garkame a kurkuku kan zargin kisan mutum hudu sakamakon hadarin mota a Yola, birnin jihar Adamawa.
Labarai
Samu kari