Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Yan kungiyar Taliban zasu iya kwace babbar birnin Afghnistan, Kabul, nan da kwanaki 90 sabanin yadda akayi tunani a baya, Reuters da Washington Post suka ruwait
A ranar 2 ga watan Augusta, sifeta janar na ‘yan sanda, Usman Alkali Baba ya nada Tunji Disu a matsayin sabon shugaban IRT na ‘yan sanda, mukamin da Abba Kyari.
Abuja - Wani rahoton Vanguard ya nuna cewa akalla lauyoyin Arewacin Najeriya 31 sun alanta niyyar tsayawa mataimakin kwamishanan yan sanda Abba Kyari a kotu.
Gwamnatin tarayya ta amince da dawo da tsarin biyan kudin 'Toll Gate' na karban kudin hannun motoci a manyan titunan Najeriya, hadimin shugaban kasa, Tolu Ogunl
Babban faston wata coci dake Makurdi, jihar Benue ya maka jikansa a kotu bisa zarginsa da kwace masa matarsa da dansa. Fasto Sale Ekah, mai shekaru 73 ya maka.
Kyandir ya yi dalilin gobarar datayi sanadiyyar kone gidaje fiye da 30 da dukiyoyi masu kimar miliyoyi a wuraren Okwelle dake Mile 2 a Port Harcourt,The Nation.
Za a ji ana zargin wata mata da sace karamar yarinya, ta saida wa Saurayinta a Enugu. Chinaza Okoh tamkar uwa ta ke a wajen wannan yarinya da ta yi gaba da ita.
Shugaba hukumar yaki da rashawa da ta'annati watau ICPC, Farfesa Bolaji Owasanoye, ya ce abinda ya haddasa matsalar tsaro a kasar shine cin hanci da rashawa.
Wani matashi da mahaifiyarsa sun shiga hannun EFCC yayin da aka gano suna aikata laifin damfara ta yanar gizo. An bayyana yadda matashin ya tsoma mahaifiyarsa.
Labarai
Samu kari