Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Cece-kuce sun yawaita a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter bayan bayyanar hotunan sojoji suna baiwa tubabbun kwamandojin mayakan Boko Haram kayan abinci.
Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa nan babu dadewa gwamnatin tarayya za ta dage dokar haramta Twitter da tayi a fadin Najeriya.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Seriake Dickson yace hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta tsitsiye shi sakamakon zarginsa da take da waskar da N17.5 biliyan da kadarori.
Wasu yan fashi sun bi dare sun harbi tsohon kansila sannan suka yi awon gaba da matarsa da kuma ɗan jaririnta da bai wuce watanni 7 da zuwa duniya ba a Zamfara.
Wani mutumi mai suna Bright Ben, ya zargi babban malamin cocin da ya yi imani da ita da auren matarsa wacce suka shekara 12 tare kuma suka haifi yaya 2 da ita.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana dalilin da yasa take da tsauri wajen dokokin tafiye-tafiye saboda yawaitar yaduwar annobar Korona a wasu kasashen duniya.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Laraba, 11 ga watan Agusta, ya jagoranci wani zaman tattaunawa na majalisar zartarwa ta tarayya (FEC).
Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar ba zata garin Baga, ya kuma tallafawa da talakawa abubuwan more rayuwa da suka hada da shinkafa, masara da kayan sakawa.
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta ikirarin cewa tana shirin sakin da wasu 'yan Boko Haram da suka yi kaurin suna wajen tayar da bam a kauyukan arewacin kasar.
Labarai
Samu kari