Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Yau Sojan Boko Haram da ya yi suna wajen ta’addanci ya sallama kansa da kansa. Amir Adamu Rugu Rugu da ‘Ya ‘yansa da mata 3, sun kai kansu wajen Sojojin kasa.
Ana zargin cewa ‘Yan bindiga sun kashe Sheikh Mushafau Bakare a jihar Ogun. Addinin Musulunci ya yi rashi a kasar Yarbawa, an kashe babban limamin na Atiba.
Aruwan ya ce wadanda suka tsere sun hada da wadanda aka yi garkuwa da su daga Dumbin Rauga a karamar hukumar Zariya da kuma kan babbar hanyar Kaduna zuwa Zaria.
Gwamnatin Tarayya ta samu N2.5tr daga VAT daga lokacin da aka kara haraji. Amma a wata shari’a da aka yi, Alkali ya ce Jihohi ne ke da ikon karbar VAT dinsu ba
Wani mara lafiya ya kamu da wata cutar Marburg a kasar Guinea kuma ya mutu, a cewar jawabin da kungiyar lafiyar duniya ta saki ranar Litinin, 9 g Agusta, 2021
Bauchi - Wani matsanancin ruwan sama da aka tafka a jihar Bauchi ya lakume rayukan mutum biyar tare da yin kaca-kaca da amfanin gonakin mutane 1,567 a jihar
Wani dan Najeriya ya haddasa cece-kuce a shafin soshiyal midiya yayin da yake shirin angwancewa da kyawawan mata biyu a rana daya. Za a yi auren a watan Agusta.
Gwamnatin jihar Neja ta ce ba za ta tattauna da 'yan ta'adda ba, kuma ba za ta biya kudin fansa ba. Wannan na zuwa ne bayan sace wani kwamishina a jihar ta Neja
Kungiyar tagwaye ta jihar Kano ta gudanar da babban taronta na shekara-shekara wanda aka yada hotunan mambobin a kafafen sada zumunta. Mutane sun yi martani.
Labarai
Samu kari