Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Mozambique - Wata sananniyar jarumar shirya fina-finai kuma fitacciyar mai bada umarni, Hermelinda Simela, ta rigamu gidan gaskiya a wurin haihuwa a asibiti.
Majalisar jihar Kaduna ta dage dakatarwar da tayi wa tsohon mataimakin kakakinta,Mukhtar Isa-Hazo, dan majalisa mai wakiltar mazabar Basawa,Daily Nigerian tace.
Rundunar NDLEA ta cafke wasu 'yan bindiga da ke dauke da muggan makamai a hanyarsu ta zuwa wani gari watakila domin gudanar mummunan aikinsu ta fashi da makami.
Brazil - A yunkurinta na rabuwa da mijinta har abada, wata mata yar kasar Brazil ta zuba guba a gabanta domin ta hallaka mai gidan nata da zaran ya kusanceta.
Biyo bayan kalaman jama'a kan zaman da jigogin APC suka yi idan akayi kalaman suka ga shugaba Muhammadu Buhari, tsohon gwamnan Adamawa, Jibrilla Bindow, ya kare
Kakakin gamayyar kungiyoyin Arewa CNG, Abdul-Azeez Sulaiman, ya bayyana cewa a ra'ayinsa, idan DCP Abba Kyari ya san yana da gaskiya ya mika kansa ga Amurka.
Wata babbar kotu a Kano da ta samu shugabancin Mai shari'a S.B Namallam ta dakatar da gwamnatin jihar Kano daga gina shaguna a kan titunan kasuwar Kantin Kwari.
Taraba - Wasu mazauna ƙauye a jihar Taraba sun fusata, inda suka yi gaba-da-gaba da yan bindigan da suka kawo musu hari domin satar mutane, sun kashe ɗaya.
Dalar Amurka ta kara daraja a makon nan daga N510 zuwa N515, bayan an hana masu kasuwancin BDC watau Bureaux de Change kudin ketare a wajen wani taron MPC.
Labarai
Samu kari