Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, ya yi kira ga matasa marasa aikin yi a kasar nan suyi hakuri da gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari. Ya bayyana hakan.
Kamar yadda katin ya nuna,za a yi daurin auren a ranar Juma'a, 20 ga watan Augusta wanda yayi daidai da 12 ga watan Muharram, shekara 1443 bayan hijirar Annabi.
Ota, Ogun - Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon sakataren gwamnati, Alhaji ahmad Joda, da sauran manyan sakatarorin din-din-din
Wata dalibar JSS 1, Gift Agenoisa, ta shigar da makarantar da take zuwa Mary Immaculate Secondary School, dake Ado- Ekiti, gaba kuliya, kan bulalan da akai mata
Birgediya Janar John Sura (mai ritaya), a ranar Juma'a, ya shawarci Gwamnatin Tarayya da ta tura 'yan ta'addan Boko Haram sama da 1,000 da suka tuba zuwa gona.
Kwamishinan yada labarai na jihar Neja, Alhaji Muhammed Sani Idris, yace da gwamnati ta biya kudin fansa ga masu garkuwa da shi da yana dawowa zai yi murabus.
Hukumar EFCC ta ce an saci sama da Miliyan 200 ta ofishin mai ba shugaban kasa shawara. Ana tuhumar Jami’an ofishin Mai ba shugaban kasa shawara a kan SDG.
Yara biyar sun halaka yayin da wani gurneti da suke wasa dashi ya fashe a garin Ngala dake jihar Borno, arewa maso gabas na Najeriya kusa da iyakar Kamaru.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gidan Najeriya bayan zaman ganin Likita na kimanin makonni biyu da yayi a birnin Landan, kasar Birtaniya a yau Juma'a.
Labarai
Samu kari