Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Tuni aka shirya hukumomin tsaro a babban birnin tarayya domin dawowar shugaban kasa wanda ake sa ran zai iso da karfe 5 na yammacin yau, 13 ga watan Agusta.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya ba Jihohi shawarar ayi sulhu da ‘Yan bindiga. Gwamnan yace wannan ya yi masa amfani wajen kawo zaman lafiya a jiharsa a 2019
Wani rahoton ThePunch ya nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da karin kudin lambar mota da kuma lasisin tuki a fadin Najeriya. Rahoton ya nuna cewa.
Fusatattun ‘yan kauyen wuraren Sabongida dake garin Iware karkashin karamar hukumar Ardo-Kola a jihar Taraba sun kashe wani mutum wanda ya kashe abokinsa murus.
Ministar kudi da kasafin kudi, Hajiya Zainab Shamsuna Ahmed, a ranar Alhamis ta bayyana cewa akalla kashi 40% na motocin da aka shigo da su Najeriya na sata ne.
Babban jigon Peoples Democratic Party (PDP), kuma mammalakin gidan talabijin AIT, Raymond Dokpesi, yace PDP za ta iya cin zaben 2023 ne kawai idan ta fito da.
Alhaji Muhammad Sani Idris, kwamishinan labarai na jihar Neja ya bayyana cewa abokan hamayya ne suka yo haya 'yan bindigan Zamfara domin su yi garkuwa da shi.
Halima Falalu-Umar mai shekaru 10, ta tsere daga hannun masu garkuwa da mutane a sansaninsu dake Kaduna ta bayyana yadda masu garkuwa da mutane suka yita basu.
Sanata Ali Ndume ya ja-kunne a kan shagwaba tsofaffin ‘Yan ta’addan Boko Haram, ya ce a ji da mutanen da aka yi wa ta’adi kafin a karbi tuban ‘Yan Boko Haram.
Labarai
Samu kari