Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, a ranar Alhamis, 19 ga watan Agusta, yayi kira ga shugabanni da su fara yin garambawul don yin gyara.
Rivers - An shiga yanayin tashin hankali a jami'ar jihar Ribas yayin da wasu da ake zargin yan bindiga ne suka harbe ɗalibin ajin karshe a jami'ar har lahira.
Jama’a da dama sun yi ta kokwanto akan tubabbun mayakan Boko Haram har wasu suna cewa da kyar idan da gaske su din ne kamar yadda Daily Trust ta ruwaito hakan.
Mazauna Benin sun bayyana cewa shirin da wasu Shuwa Arab ke yi na nada Idris Adanno a matsayin Sarkin Shuwa na Edo rashin mutunci ne kuma ba abin yarda bane.
Yanzu haka shugaban jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus yana gidan tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo dake Abeokuta jihar Ogun, Shi da tawagarsa.
A ranar Laraba, Shugaban ma'aikatan tsaro na Najeriya, Janar Leo Irabor, ya ce sojoji suna bukatar samun dabaru da kwarin guiwa daga sojojin da suka yi murabus.
Duk da sukar da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yake sha kan zuwa Landan duba lafiyarsa, hakan bai sa ya daina ba, Minsitan labaru Lai Muhammed ya bayyana dalili
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa, Yemi Osinbajo sun shiga ganawa da manyan hafsoshin tsaro a fadar gwamnati dake birnin Abuja a yau Alhamis.
Biki tare da shagali ya kankama a masarautar Bichi ta jihar Kano.Tuni manyan mutane masu alfarma suka fara hallara gawurtaccen bikin da za yi tsakani na Yusuf.
Labarai
Samu kari