Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ranar Alhamis ta ki amincewa da bukatar hana hukumar yan sanda da Antoni Janar damke Abba Kyari da kuma mikashi ga Amurka.
'Yan banga a jihar Edo sun tsare wasu jami'an 'yan sanda biyu sun lakada musu duka har da saka musu ankwa bayan sun gano ganyen wiwi a cikin motar da yan sandan
Shugaba Muhammadu Buhari ya lashi takobin cewa ba zai yiwu ya bar mulki a kunyace ba idan ya karashe wa'adinsa na biyu a shekarar 2023. Ya bayyana hakan yayin.
Kano - Yayin da ya rage sauran awanni a ɗaura auren ɗan shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, fadar shugaban ta aike da tawagar wakilai zuwa jihar Kano domin halarta
Wasu mutane da ake zaton 'yan daba ne sun halaka wani dalibin jami’ar Jos ta hanyar daba masa wuka a yayin da yake cikin adaidaita sahu a kusa da makarantar.
Mahara sun halaka wani jami’in dan sanda sannan kuma suka yi awon gaba da wani babban jami’in kwastam a Jalingo, babban birnin jihar Taraba a daren Alhamis.
Wani magidanci mai suna John Ifedinkor, mai shekaru hamsin da 9 ya sanar da wata kotu da ke Kubwa dake Abuja cewa matarsa Ngozi ta yi kokarin halaka sa da adda.
Bauchi - Allah ya yi wa yar uwar kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Honorabul Abubakar Suleiman, ta rasu ta bar ɗa guda daya, kuma za'a yi jana'izarta.
Wata kotun jihar Legas mai zamanta a Igando ta tsinke igiyar aure tsakanin mata da miji saboda tsabar sata da mijin ya ce matarsa tana addabarsa da shi a gidans
Labarai
Samu kari