Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Babban mai sukar gwamnatin Muhammadu Buhari, Fani Kayode ya bi sahun manyan 'yan APC don halartan daurin auren dan Shugaban kasar, Yusuf Buhari a jihar Kano.
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi awon gaba da malamai 2 na Jami'ar Jihar Abia, ABSU, da ke Uturu da wasu mutanen akan hanyar ABSU-Isuikwuato
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa filin jirgin sama na Aminu Kano da ke jihar Kano domin daurin auren Yusuf Buhari a yau Juma’a, 20 ga watan Agusta.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Yola, jihar Adamawa a ranar Juma'a, 20 ga Agusta, 2021 domin gaisuwar ta'aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Ahmed Joda.
Hukumar Hana yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa ta EFCC ta kulle wani gida mallakin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a garin Kano.
An jibge jami’an tsaro a garin, yayin da jami’an Hukumar Tsaro ta DSS suka yi wa masallacin da za a dara auren Yusuf da Zahra Bayero kawanya ta kowacce kusurwa.
A cikin 'yan sa'o'i kadan daga yanzu, Yusuf, dan Shugaba Muhammadu Buhari daya tilo, zai anwance da gimbiya Zahra, diyar Alhaji Nasir Ado Bayero, Sarkin Bichi.
An sako tsohon gwmanan jihar Abia, Sanata Theodore Orji bayan kwashe wasu sa’o’i a ofishin EFCC. Gidan talabijin din Channels sun ruwaito yadda jami’an hukumar.
Kwamishinar harkokin mata a jihar Kano, Malama Zahra’u Umar, ta bayyana mijinta abin kaunarta kuma mahaifin ‘ya’yanta shine malamin ta a makarantar sakandare.
Labarai
Samu kari