Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Kwanan nan Gwamnatin Najeriya za ta yi shari’a da kungiyar SERAP saboda zargi bacewar kudi. Za ayi shari’a da Shugaba Muhammadu Buhari, AGF da Ministar kudi.
Bayan watsi da al'amuran sarauta da ma'auratan suka yi,Duke da Duchess din Sussex, yarima Harry da Meghan Markle sun koma katafaren gidansu wanda ya ja hankula.
Gwamna Samuel Ortom ya gargadi Gwamnatin Tarayya a kan farfado da hanyoyin dabbobi. Hon. Ortom yace zai tafi kotu idan Gwamnatin Tarayya ba ta canza shawara.
Wani matashi ya hallaka budurwarsa, ya kuma binne ta a wani dan karamin rami mara zurfi domin guje wa abin da ka iya biyo baya na hukuma da sauran batutuwa.
Bayan fama da ciwon kwana ɗaya kacal wata daliba a jami'ar jihar Taraba ta rigamu gidan gaskiya, rahoto ya nuna cewa an tsinci gawarta da safe a dakin kwananta.
Za a ji yadda Gwamnatin Najeriya ta shiryawa tubabbun ‘Yan Boko Haram abubuwan alheri. Bincike ya nuna tubabbun ‘Yan Boko Haram din suna samu sabuwar rayuwa.
Tsohon kwararren dan jarida mazaunin garin Kaduna, Muhammadu Dan Tankon Sa'i ya rasu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Marigayin ya rasu ne a ranar Lahadi bay
Hukumar leken asiri ta Najeriya ta shaida wa lauyan Zakzaky da kuma IMN cewa, lallai ba ta rike da fasfo na Malamin da matarsa, kuma bata hanashi fita wata kasa
Ministan kula da harkokin 'yan sanda, Muhammadu Maigari Dingyadi, Ministan shari'a, Abubakar Malami da gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, suna daga cikin.
Labarai
Samu kari