Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Fadar Shugaban kasa ta yi magana game da abin da ya faru a makarantar NDA. Garba Shehu yana ganin babu mamaki ‘Yan siyasa sune neman bata sunan Gwamnatin APC.
Rundunar sojin kasa ta sashi na biyu ta JTF a arewa maso gabas ta Operation hadin kai ta kama wani Yusuf Saleh,bisa zargin siyar wa da ‘yan Boko Haram a kauyen.
Gwamnatin Buhari ta zargi gwamnan jihar Benue da hannu wajen wasu kashe-kashen da suka faru a jihar Benue. FG ta ce, gwamnan yana tunzura wata kabila kan wata.
Yan ta'addan Boko Haram da ISWAP sun karkashe juna yayin rikicin da ya barke tsakaninsu a Arewacin Abadam, jihar Borno lokacin da wasu ke kokarin mika wuya.
Shugaban EFCC ya umarci bankuna a kan bincike hanyoyin samun kudaden abokan harkokin su. Abdulrasheed Bawa, shugaban EFCC ya furta haka a ranar Talata ga banki.
An kama mutane 10 da suke da alaka da kai sabon hari kauyen Yelwa Zangam na Jos ta arewa da ke jihar Filato.Gwamna Lalong ya shiga taron tsaro na gaggawa a Jos.
Zamfara - Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mataealle, ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a kasar nan a saka dokar ta baci a yankin arewa maso gabas kan matsalar tsaro
Sifeta janar na ‘yan sanda,IGP Usman Baba ya kawo sabuwar hanyar kawo karshen rashin tsaron da jihar Zamfara take fuskanta, AIG na Zone 10 na jihar Sokoto yace.
Lagos - Shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasar nan PDP reshen jihar Lagos, Adegbola Dominic, ya rigamu gidan gaskiya, za'a sassauta tutocin PDP zuwa rabi.
Labarai
Samu kari