Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
A kalla mutane 8 ne suka rasa rayukansu a garin Yelewta ta karamar hukumar Guma dake jihar Binuwai, Ganau ne suka tabbatar da aukuwar lamarin a yau Laraba.
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River ya ƙashe kyautar gwamnan da ya fi jin kai da tausayin talakawa, hukumar NCFRMI ce ta mika masa kyautar a birnin Abuja.
Wata budurwa yar kasar Ukraine mai suna, Anastasiia Pokreshchuk, ta shiga jerin mata masu manyan labba a duniya bayan Likitoci sun yi mata aikin Tiyata. Daily.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu kan lamarin da ya faru mara dadi a kwalejin horar da sojoji na NDA a cikin makon nan. Ya ce hakan zai taimaki sojojin.
Yayin da 'yan Najeriya ke sha'awar barin Najeriya, wata baturiya ta gaggauta barin kasar ta ta Rasha domin samun mazauni a najeriya. Da N41,000 kacal ta shigo.
Shugaban sojin kasa, Leo Irabor ya kwantar wa da ‘yan Najeriya hankali sannan ya bayar da shawarwari akan yadda ya lura suna matukar sanya tsoron tubabbun Boko.
Khalifan tijjaniyya a Najeriya kuma tsohon sarkin Kamo, Muhammad Sanusi II, yace duk masu fafutukar ballewa daga Najeriya basu sam abinda suke aikatawa ba.
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong, ya sake saka dokar ta ta baci a karamar hukumar Jos ta Arewa sakamakon kisan mutune da kone-kone a garin Yelwa Zangam.
Wata kungiya ta bayyana domin kalubalantar kungiyar Taliban a kasar Afghanistan, inda ta yi alwashin goga fuskokin shugabannin Taliban a turbayar kasa nan kusa.
Labarai
Samu kari