Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Abuja - Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi gargaɗin cewa idan har ba'a haɗa karfi da karfe ba, to watarana Abuja da kowa ke gudowa cikinta ba zata zaunu ba.
Iyalan Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun rabawa mabukata da marasa gata damin kayayyakin gara da aka kawo daga dangin amaryar dansa daya tilo, Zahra Bayero.
Gwamnati ta samarwa garin Bichi aikin samar da wutar lantarki ta hasken rana a garin Bichi. An bayyana manufar aikin da kokarin samar da ingantaccen wuta a yank
Gwamnatin jihar Zamfara ta dakatar cin kasuwar mako-mako a fadin jihar Zamfara biyo bayan tabarbarewar tsaro a wasu yankunan jihar Zamfara cikin kwanakin nan.
Bincike ya bayyana cewa, akwai yiwuwar a kori Abba Kyari bayan gudanar da bincike mai zurfi kan lamarin da ya faru tsakaninsa da dan damafar shahararre Hushpupp
Ministan noma da bunkasa karkara, Alhaji Muhammad Nanono, ya bayar da kwararan dalilan da suke janyowa ‘yan Najeriya suna kwana da yunwa duk da tarin noman.
Sabanin yadda mutane ke tsoron kusantar kudajen zuma, an samu wani mutumin da sana'arsa kenan yawo da kudajen zuma, kuma yake samun kudi ta kula da kudajen.
Kaduna - Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sake kai sabon hari kudancin Kaduna, maharan sun harbe mutum uku har lahira, wasu sun jikkata.
Babban limamin masallacin Apo Legistlative Quarters, Sheikh Nuru Khalid ya caccaki Shugaban kasa Muhammadu Buhari akan kasa kawo karshen ta’addanci a kasar nan.
Labarai
Samu kari