Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Hedkwatar tsaro ta karyata batun cewa ta ayyana neman tsohon kwamandan rundunar sojan ruwa, Kunle Olawunmi, ruwa a jallo kan kalaman da ya yi yayin wata hira.
Kungiyar masu masana'antun sarrafa ruwan sha na leda da gora, shiyar jihar Nasarawa ta ce mambobinta zasu fara sayar da ledan Fiya-wata N20 nan da kwanaki.
Kwamitin gyara da rage yawan mutane a gidajen yari ta saki Rahma Husseini, budurwar da kotu ta kama da laifin kashe mijinta a jihar Kano shekaru bakwai da suka
Gwamnatin tarayya ta alanta neman tsohon Sojan ruwa, Commodore Kunle Olawunmi, ruwa a jallo kan hirar da yayi kan shirin 'Sunrise Daily' na tashar ChannelsTV.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, na iya samun kansa cikin matsala idan ya kasa magance matsalolin tsaro da ke addabar jihar cikin makonni biyu masu zuwa.
Hukumar lura da wutar lantarkin Najeriya (NERC) ta umurci kamfanonin raba wutar lantarki 11 (Discos) su kara farashin wuta fari daga ranar 1 ga watan Satumba.
Mazauna garin Jos sun koka kan karancin kayan abinci da sauran muhimman kayayyakin amfani a yankunansu bayan sake sanya dokar hana fita na sa'o'i 24 a yankin.
Hukumar dabbaka koyarwan addinin Musulunci da kuma gayaran tarbiyya watau Hisbah ta jihar Kano ta bayyana usulubin da take bi wajen gudanar da ayyukanta..
Kogi - Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa duk faɗin Najeriya, babu jihar da takai jihar Kogi zaman lafiya, jihar ta cika shekara 30 da kirkirarta
Labarai
Samu kari