Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Gwamnatin Jihar Kana ta haramta yawon 'gararamba' a gari da shiga manyan dazuka a jihar domin yin ayyuka da suka shafi sare itatuwa a kananan hukumomi bakwai a
Rundunar yan sanda a Jihar Jigawa ta kama wasu dalibai 6 da suka kutsa gidan wani bawan Allah suka aske masa gashin kansa karfi da yaji, News Wire NGR ta ruwait
Rundunar 'yan sanda a jihar Neja ta samu nasarar hallaka wasu 'yan bindiga da shugabansu a wani yankin jihar yayin da suke kokarin kai hari wanai kauye a jihar.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai farmaki asibitin gwamnati na jihar Bayelsa, Diete Koki Memorial Hospital, inda suka sace duk wasu kudade.
Evangelist Margaret Inde, Shugaban karamar hukumar Obanliku a jihar Cross Rivers, ta rabawa sabbin manoma tallafin doya da fatanya da adda, daya-daya a matsayin
Gwamnatin jihar Neja ta dakatar da cin kasuwar shanu ta kowanne mako a fadin jihar matsayin hanyar magance hauhawar fashi da makamai da kuma garkuwa da jama'a.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki sauraron bukatar belin tsohon shugaban PRTT, Abdulrasheed Maina. Alkalin kotun na hutu, Justice Ahmed Mohammed, ya hana.
A ranar Litinin, Bishop Martin Uzukwuo, wani babban Bishop dake Minna ya lura da cewa yawancin ‘yan ta’addan da suke addabar Najeriya ‘yan kasar ketare ne.
Malaman Jami’a sun hakura da zuwa yajin-aiki yayin da wa’adi ya kare a yau. Dalibai na sa rai Malaman su hakura da zuwa yajin-aiki yayin da wa’adi ya kare a yau
Labarai
Samu kari