Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Wasu miyagun yan bindiga sun aike da wasikar barazanar kai hare-hare kan mutanen kauyuka a jihar Sokoto, lamarin ya jefa mutanen yankin cikin tashin hankali.
Wani mai bincike ya bayyana yadda ya yi mu'amala da 'yan bindiga har ya gano yadda 'yan bindiga suka mallaka tarin makamai masu yawa a wasu sansanoni 120 a Are
Mahaifiyar Sunday Igboho, da wasu shugabannin Yarbawa sun yi addu'o'in cewa, Allah ya rushe sharrin da Sheikh Gumi ya kawo yankinsu na Igboho a jihar su ta Oyo.
Kungiyar dake fafutukar ganin an yi adalci a harkokin mulki, SERAP, ta bukaci shugaba Buhari, ya dakatarda matakin ɗauke sabis a jihohin Zamfara da Katsina.
Wani coci ya ruguje yayin da ake ibada a cikinsa a wani yankin jihar Taraba. Lamarin ya faru ne a wani yankin karamar hukumar Takum ta jihar, in ji rahotanni.
Wasu miyagun yan bindiga sun faɗa cikin sansanin sojoji a jihar Neja ba tare da sani ba, inda suka kwashi kashinsu a hannu, sojoji sun ƙashe su da yawan gaske.
Malamin addinin Islama ya koka kan yadda mulkin shugaba Buhari ke kara lalacewa duk da irin addu'o'in da 'yan Najeriya da sauran malamai suke yi shugaban a baya
Mata da dama daga kasar Afghanistan sun fito kwansu da kwarkwato domin nuna goyon baya ga mulkin kungiyar Taliban bayan da kungiyar ta kwace mulki a Agusta.
Majalisar dattawa a Najeriya ta bayyana cewa, tana bukatar hukuma NCC ta tabbatar da samar da makudamn kudade da suka kai N350bn ta hanyar tsarin sadarwar 5G.
Labarai
Samu kari