Mataimakin babban hafsan rundunar tsaron Birtaniya, Laftanar Janar Sir Charlie Collins, ya isa Maiduguri, babban birnin Borno a wata ziyara da ya kawo Najeriya.
Mataimakin babban hafsan rundunar tsaron Birtaniya, Laftanar Janar Sir Charlie Collins, ya isa Maiduguri, babban birnin Borno a wata ziyara da ya kawo Najeriya.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Kwamoti Laori, mai wakiltar mazabar Numan/Demsa/Lamurde a tarayya ya fadi nawa kowanne dan majalisar wakilai ke samu a matsayin kason aiwatar da ayyukan mazabu.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, DSP Abimbola Oyeyemi, ya ce masu garkuwa da mutanen sun sako ma’aikatan gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo.
A ranar Juma'a, 16 ga watan Afrilu, hukumar lissafe-lissafen Najeriya (NBS) ta saki adadin kudin shiga jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya suka samu a rubu'in
Hukumar yan sandan Najeriy a jihar Kano ranar Juma'a ta damke wata Mata da Mijinta da suka sace sabon jaririn wani mutumi da matarsa ta haifa 'yan biyu a ranar.
Idris Isah Jere, Mataimakin Kwanturola Janar, ya zama mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Shige da Fice ta Najeriya bayan Muhammad Babandede ya yi ritaya.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce 'yan Najeriya da yawa sun mutu sakamakon illolin almubazzaranci da albarkatu da wasu 'yan siyasa ke yi a kasar fiye da na 'yan fashi.
Wani dalibin aji 3 a jami'a a Katsina da wani abokinsa sun shiga komar yan sanda kan zargin laifin garkuwa da wani dan shekara biya wanda yake dan'uwa gareshi.
Za a nadawa shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da wasu fitattun 'yan Najeriya shida sarautar Iyin-Ekiti, a karamar hukumar Irepodun / Ifelodun.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe tsohon sarkin Mkpunando Aguleri a karamar hukumar Anambra ta gabas, Igwe Alex Edozieuno a kan gadar Ezu.
Labarai
Samu kari