Zaman Majalisar Dokokin Jihar Neja ya rikide zuwa rikici bayan ‘yan majalisa sun dakatar da zama kan wasu batutuwa da suka shafi bangaren gwamnati.
Zaman Majalisar Dokokin Jihar Neja ya rikide zuwa rikici bayan ‘yan majalisa sun dakatar da zama kan wasu batutuwa da suka shafi bangaren gwamnati.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 12 a harin Zangon Kataf. Ba wannan ne karon farko da aka hallaka mutane a yankin na kudancin Kaduna ba.
‘Yan Najeriya da dama sun koka akan yadda ayyukan ‘yan sanda suka koma ba ni gishiri in baka mando.Hakan yana nufin amsar makudan kudade don aiwatar da ayyukan.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani babban mota makil da kiret din giya daban-daban da aka boye su cikin buhunnan abincin kaji, SaharaReporters ta ruwaito
Shugaban dakarun sojin kasa, COAS Faruk Yahaya ya ja kunnen cewa ba zai lamunci uziri daga kwamandojin da ke jagorantar dakarun soji ba a filin daga da yaki.
Kowa na kashe kudi, amma ba kowa ke gane wanne ne ba gaske da kuma wanne ne na bogi ba, wannan yasa muka hada muku rahoto kan gane kudin gaskiya cikin sauki.
Kamar yadda rahotanni suka tabbatar yana shirin gina gidaje, wuraren ayyuka, makarantu da sauran su wadanda akalla mutum zai isa ko wanne cikin mintuna 15.
Ambaliyar ruwa ya tafi da motoci, ya hallaka mutane da yawa a wani yankin babban birnin taryya Abuja. A halin yanzu ana ci gaba da ceto mutanen da lamarin ya sa
Za a ji cewa a yau wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da Sanata Dickson Imasogie, mai wakiltar mazabar Edo ta Kudu a Majalisar Dattawa yayin da zai leka gonarsa.
Hukumar kula da masallacin kasa na Abuja ta kaddamar da asusun neman taimakon kudin kula tare da cigaba da ayyukan masallacin, Daily Trust ta ruwaito hakan.
Labarai
Samu kari