Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya yi kira ga yan Najeriya su tallafawa gwamnatin tarayya wajen kawo karshen ƙalubalen tsaro da ya addabi ƙasa.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamoni na matukar tsoron sa hannu kan hukuncin kisa saboda ba za su so bayan kaddamar hukunci ba daga baya.
Mazauna a jihar Sokoto sun hallaka wasu 'yan bindiga bayan sun sace mutane biyu sun hallaka su. Bayan kamo 'yan ta'addan, an mika su ga 'yan sanda, amma an kash
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya tuhumi kwamandan rudunar IRT, Abba Kyari, kan alakar da aka gano ya na da ita da dan damfara Abbas.
Jami'an tsaro a jihar Gombe sun yi nasarar kame wasu ma'aikatan asibiti da suka karkatar da gidajen sauro sama da 5000 wadanda aka kawo don a rarrabawa talakawa
Jirgin saman sojoji wanda ya ratsa dajin Rugu a Katsina ya tsorata wasu ‘yan bindiga wanda ya yi sanadiyyar tsirar mutane 20 daga cikin wadanda suka yi garkuwa.
Akalla karin daliban makarantar Bethel Baptist College dake jihar Kaduna guda goma sun samu yanci daga hannun tsagerun yan bindigan da suka sacesu ranar 5 ga.
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke wani matashi mai suna Timothy Emmanuel dan shekara 28, daga jihar Filato, inda yake wa rundunar soji sojan gona.
Cigaba da waiwaye kan abubuwan da tsohon ministan Sufurin jirgin sama, Femi Fani-Kayode yayi, an gano lokacin da yace mahaifiyar Kakarsa Fulani ce daga Sokoto.
Labarai
Samu kari