Hotunan shugaba Buhari yayin da yake hawa jirgi zuwa kasar Amurka

Hotunan shugaba Buhari yayin da yake hawa jirgi zuwa kasar Amurka

A wani taron da ke gudana a kasar Amurka, shugaban kasar Najeriya, Manjo Janar Muhammadu Buhari mai ritaya ya shirya tsaf domin tafiya. Wasu hotuna da muka samo sun nuna lokacin da shugaban ke hawa jirgi zuwa Amurka

Abuja - Shugaban kasa Muhammad Buhari ya cilla New York ta kasar Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76 a yau, ranar 19 ga Satumba 2021.

Daya daga cikin mataimakan shugaba Buhari a fannin kafofin sada Zumunta, Buhari Sallau, ya fitar da wasu motuna inda suke nuna lokacin da shugaban zai hau jirgi zuwa birnin New York na kasar Amurka.

Hotunan tafiyar shugaba Buhari zuwa kasar Amurka domin halartar taro
Buhari yayin hawa jirgi zuwa kasar Amurka | Hoto: Buhari Sallau
Source: Facebook

Legit.ng Hausa ta tattaro muku hotunan lokacin tafiyar shugaba Buhari.

Kalli hotunan:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

2023: Fitaccen dan majalisar arewa ya bayyana dalilin da ya sa APC ke zawarcin Jonathan, ya yi magana akan kudirin Tinubu

Hotunan tafiyar shugaba Buhari zuwa kasar Amurka domin halartar taro
Buhari yayin hawa jirgi zuwa kasar Amurka | Hoto: Buhari Sallau
Source: Facebook

Hotunan tafiyar shugaba Buhari zuwa kasar Amurka domin halartar taro
Buhari yayin hawa jirgi zuwa kasar Amurka | Hoto: Buhari Sallau
Source: Facebook

Hotunan tafiyar shugaba Buhari zuwa kasar Amurka domin halartar taro
Buhari yayin hawa jirgi zuwa kasar Amurka | Hoto: Buhari Sallau
Source: Facebook

Hotunan tafiyar shugaba Buhari zuwa kasar Amurka domin halartar taro
Buhari yayin hawa jirgi zuwa kasar Amurka | Hoto: Buhari Sallau
Source: Facebook

Shugaban EFCC ya yanki jiki ya fadi yayin da yake magana a dakin taro

A wani labarin, Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya yanki jiki ya fadi a bikin ranar kasa ta uku a Banquet Hall Villa, Tribune Nigeria ta ruwaito.

Bawa wanda ke isar da sakon fatan alheri ba zato ba tsammani ya carke, ya koma kan kujerarsa, ya yanki jiki ya zube. Bawa ya tsaya da magana ya rufe fuskarsa da tafin hannunsa na dama, yana mai cewa:

"Don Allah, ku gafarce ni, ba zan iya ci gaba ba."

Asali: Legit.ng

Authors:
Salisu Ibrahim avatar

Salisu Ibrahim (Head of Hausa Desk) Salisu holds BSc in IT (IOU, 2021) and leads the Hausa Desk at Legit.ng. He is AfricaCheck's ambassador and HumAngle Technology and Civic Impact Fellow. He brings over five years of experience in writing, publishing and management. Trained by Reuters, AFP, and Solutions Journalism Network, he curates news stories for the Hausa-speaking audience. His commitment to excellence has earned him recognition, including the Legit Fearless Team Player of the Year 2023 and 2024 Distinguished Editorial Leadership Award. Email: salisu.ibrahim@corp.legit.ng