Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Sama da yara 3,00,000 ne suka rasa rayukansu a shekaru 12 da suka gabata sakamakon ta'addancin da ya addabi yankin arewa maso gabas, kiyasin da UNICEF ta yi.
Jami'an Hukumar yan sandan jihar Katsina ta damke mutum biyar da ake zargin suna kaiwa yan bindiga man fetur da kuma mutum guda dake kai musu burodi a jihar.
Gwamnan jihar Nasarawa Engr Abdullahi Sule ya ce dokar hana kiwo a fili da wasu takwarorinsa suka saka a jihohinsu baya aiki. Gwamnoni jihohin Enugu, Rivers, Ak
Andy Ubah, dan siyasan Najeriya da kasar Amurka da Ingila ke tuhumarsa kan sumogal din daloli na dab da zama gwamnan jihar Anambra. Kasar Amurka ta binciki Uba.
Wasu daga cikin masu neman sarautar Sarkin Sudan na Kwantagora a Jihar Neja sun yi fatali da sakamakon zaben sabon sarkin, suna zargin cewa an fifita wani.
A yau ne Shugaban kasa ya bukaci Sanatoci su tantance shugabannin majalisar EFCC. Muhammadu Buhari ya nada shugabannin da za su sa ido a aikin EFCC a Najeriya.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta hana nuna fina-finai tare da sayar da fina-finan da suke dauke da garkuwa da mutane, shaye-shaye da kuma kwace wayoyi.
Hukumar yaki da rashawa da harkokin yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta na neman Adewale Joyeoba, wanda yake aiki karkashin Wales Kingdom Capital
£1 ta koma N780, ‘yan canji suna saida $1 tsakanin N572 zuwa N575 a makon nan. A Kano kuwa, ‘Yan canji suna saida Dalar Amurka ne a kan sama da N575 a jiya.
Labarai
Samu kari