Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara shiga damuwa dalilin matakan da gwamnatinsa ta dauka a kwannan nan a jihar.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Haruna Isa Dederi, ya koka kan yadda yan bindigan dake tserowa daga jihar Zamfara da Katsina suka fara kai hari Kano.
Farfesa Attahiru Jega ya hada kai da wasu manyan kasa, ciki har da tsoffin gwamnoni da ministoci wajen kirkirar wata sabuwar jam'iyyar da ake sa ran za ta cece
Gwamnan Katsina, Aminu Masari, yace gwamnonin wasu jihohin arewa 7 sun haɗa kai domin ɗaukar jami'an tsaro yan bijilanti 3,000 don taimakawa jami'an tsaro.
Dr Hakeem Baba-Ahmed, Kakakin kungiyar dattawan arewa, NEF, ya ce arewa za ta iya ci gaba da rayuwa ko babu taimakon jihohin kudancin Najeriya. An samu cece-kuc
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta caccaki gwamnatin shugaba Buhari da APC, kan rashin bayyana sunayen masu ɗaukar nauyin ta'addanci da UAE ta aike mata da su.
Hukumomin asibitin koyarwa na jami'ar Abuja sun kwatanta labaran da ake yadawa kan abinda ya yi sanadin mutuwar tsohon mataimakin shugaban babban bankin CBN.
Jami'an hukumar yaƙi da rashawa, EFCC a Maiduguri sun kama wani 'boka' Mohammed Ibrahim da abokin aikinsa Ibrahim Abubakar kan damfarar wani Mohammed Gaji kuɗi
Gwamnan Katsina, Aminu Masari ya bayyana abubuwan da suke jawo wa jihohi cikas a yaki da ‘yan bindiga, yace Sojoji da ‘Yan Sanda ba su bada goyon baya da kyau.
Labarai
Samu kari