An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Rikici tsakanin gwamnan kudu da na Arewa ya kai makura, inda gwamnan kudu ya ce na Arewa na kokarin tallafawa barnar 'yan bindiga a yankunan kudancin kasar.
Christopher Musa kwamandan rundunar hadin guiwa ta arewa maso gabas, operation Hadin Kai,ya ce runduna soja ba ta tarairaya da yi wa tubabbun 'yan ta'adda gata.
Shahararren dan wasan barkwanci na Najeriya, Mista Ibu, ya magantu game da yin addu'ar Allah kada ya bar 'ya'yansa su yi kama da shi saboda ba shi da kyau.
Abdulfatah Ahmed, tsohon gwamnan jihar Kwara, ya ce gidanda da hukumar AMCON ta kwace ba tilas bane kuma tsabar azarbabi ne yasa ta kwace don yana shirin biya.
Wata da watanni bayan an yi alkawarin fara inganta wutar Najeriya. Kwangilar $2.3bn da aka sa rai za ta kawo karshen matsalar wuta na neman zama shiririta.
Sakamakon, binciken da aka gudanar a kan gawar wata budurwa, Faith Aigbe mai shekaru 26 da aka tsinta a cikin motar basarake na jihar Edo ya nuna cewa ta rasu n
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce rufe iyakokin Najeriya na sama da shekara daya ya matukar taimaka wa Najeriya. Jama'a sun koma gona kuma an samu abinci.
Abubakar Malami, antoni janar na tarayya, ya ce gwamnati ba za ta iya bayyana suna tare da tozarta wadanda ta ke zargi da daukar nauyin ta'addanci ba kafin.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta kama wani mai suna Okey Eze, kasurgumin dillalin miyagun kwayoyi a filin sauka da tashin jirage na Nnamd
Labarai
Samu kari