Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wasu jami’an ‘yan sanda biyu da ke aiki a wani shingen bincike a yankin Diobu, Port Harcourt, jihar Ribas.
Yayin da labarin mutuwar sanannen ƙasurgumin ɗan bindiga, wanda ya addabi arews, Dogo Gide, ya cika kafafem watsa labarai, shin labarin ya inganta kuma gaskiyan
Kamfanin Man Feturin Najeriya, NNPC, ta kwantarwa da yan Najeriya hankali game da rade-radin tsadar mai yayinda aka fara fuskantar karanci a wasu jihohin Najer
Mayakan kungiyar ta'addanci, ISWAP sun rike manoma 76 daga wani sansanin ‘yan gudun hijira daga sansanin ‘yan gudun hijira a Ngala a ranar Juma’a na kwana 2
Sifeta janar na ‘yan sanda, Usman Alkali Baba, ya lashi takobin ganin ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro sun tabbatar zaben gwamnoni mai gabatowa a jihar Anambr
Kungiyar Boko Haram ta yi mamaya a hanyar Borno, tayi awon-gaba da mutane rututu. Dakarun ISWAP sun bukaci wadanda aka kama su karanta Al-Kur’ani, su tsira.
Yan sandan jihar Ogun sun kama wata matar aure Memunat Salaudeen kan zarginta da hada baki da wasu mutane uku don yin garkuwa da mijinta, rahoton Daily Trust.
Wata babbar kotu da ke zamanta Kaduna ta yanke wa kamfanin buga labarai na Today da ke da gidan jaridar The Union, hukuncin biyan Nasir El-Rufai, gwamnan jihar
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasar Najeriya, Dr Doyin Okupe ya bukaci gwamnatin tarayya ta saki shugaban IPOB don a samu zaman lafiya a kudu maso gabas .
Labarai
Samu kari