Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Tsagerun yan bindiga sun hallaka Babban Limamin Masallacin Juma'an Sabon Garin Bilbis dake jihar Katsina bayan kin yarda sun yo awon gaba da shi cikin gona.
Tun bayan harin da wasu miyagu suka kai masallaci a ƙauyen Maza Kuka, yan bijilanti sun zargi fulani da kai musu harin, inda suka maida martani a wata ruga.
Babbar jam'iyyar hamayya, PDP, ta yi Allah wadai da harin yan bindiga a jami'ar babban birnin tarayya Abuja, tare da sace malamai hudu da wasu 'ya'yan su .
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sako attajirin mai facaka da dukiya, Obinna Iyiegbu, da aka fi sani da Obi Cubana. Instigat
Gwamnan jihar Legas ya dakatar da babban daraktar kula da gine-gine na jihar Legas bayan da wani ginin bene mai hawa 22 da ya ruguje niya Litinin a yankin Ikoyi
Yayin da hukumomi ke ta kokarin ceto mutanen da dogon gini mai hawa sama da 20 ya kife da su, an sake samun wani gini mai hawa biyu kacan ya kife duk a jihar.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi karin haske a kan alakarsa da Muhammadu Sanusi II bayan ya ji ana jita-jitar shi yake juya shi a kujerar gwamna.
Kimanin mutum 60 ‘yan bindiga su ka sace a cocin Emmanuel Baptist da ke Kakau Daji a karamar hukumar Chikun a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Yan bind
Shahararriyar yar fafutukar nan da ta yi ƙaurin suna lokacin zanga-zangar EndSARS, Aisha Yesufu, tace malaman addinai suna amfana da shugabancin mara kyau.
Labarai
Samu kari