Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
A yanzu dai kasashen UAE mai Dubai, da Saudiyya, na kokarin hada kai domin hado kan masu tada kayar baya na kungiyoyin Sunni daban daban domin su samu su kawar da gwamnatin Houthi mai mulki. Kasashen Turai dai sun mara wa shirin
Jirgin ruwan na su ta kife ne a ranar Juma'a a inda nan take ruwa ya koro gawawwaki 10 bakin tekun, 2 'yan Libiya, 8 'yan Pakistan. Wasu 2 kuma sun yi iyo sun tsira da ran su a yayin da kuma wasu masunta su ka tseratar da wani mut
An bayyana cewa makamai mai linzami da kasar Amurka ta gwada domin kalubalantar kasar Koriyta ta Arewa bai yi nasara ba Amurka ta harba makami mai linzamin Aegis Ashore daga jirgin yakin ruwa wanda ya tuntsure ya fado kasa
Mun samu labari an yi gargadi ga masu Kwanciya da ‘yar tsana domin gudun haihuwa. Hakan ya sabawa koyarwar addini inji wata kwararra. Amma masana sun ce babu laifi wajen jinkirta haihuwa saboda sha’anin lafiya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wasu daga cikin mutanen dake bin wannan al’ada suna yi ne wai don zubar da cikin haramun ne a wajensu, don haka sais u haife yar, kuma su yi watsi da ita, babban burinsu shi ne su samu da Namiji.
Za ku ji yadda wata tsohuwar Kirista yayi ridda ya bar addinin na sa kuma ya bayyana abin da ya sa ta shiga addinin na Musulunci. Wannan abu ya faru ne a Kasar Columbia da ke Amurka inda babu Musulmai ko kadan.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya ce Amurka tana matukar girmama nahiyan Afrika a wata wasika da ya aikawa kungiyar gamayyar ksashen Afrika AU wasikar yazo ne mako daya, bayan an zargi Donald Trump da sukar mutanen Afrika
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’I, yanzu yana kasa mai tsarki tare da wasu jami’an gwamnatinsa. Gwamnan, kamnar yadda ya saki hotunansa a shafinsa na Tuwita, ya ce yana kasar ta Saudiyya ne domin gudanar da addu’o’i na
Sai dai anyi sa'a bam din bai kashe kowa ba, sai dai ya raunata mutane da dama. Wannan kuma na zuwa ne bayan wani hari makamancin wannan a birnin a makon jiya a wani katafaren otal wanda ya kashe mutane 5 ya kuma raunata wasu...
Labaran duniya
Samu kari