Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Wani babban Shehin Musulunci Ahmad Abubakar Mahmud Gumi yayi kaca-kaca da dokar hana matan Najeriya sa nikabi. Babban Malamin ya nemi hukuma su ji tsoron Allah a ba kowa hakkin sa yayi shiga yadda ya ga dama a Kasar.
A ranar da ya kamata ta kasance mata ranar farinciki da alfahari, sai ga shi wata kyakykyawar amarya ta haukace ana tsaka da shagalin bikinta. Wani shaidar gani da ido ya ce amaryar ta fara haukan ne yayin da suke tsaka da taka ra
Rahotanni da sanadin shafin Temmuz sun bayyana cewa, babban malamin zai fusakanci wannan hukunci ne tare da wasu mutane 17 da ake tuhumarsu da yunƙurin kashe wani babban jami'in soja Kanal Wa'il Tahun, tun a shekarar 2015 a birnin
Hukumar jan kwala (Civil Defence) na kasar Saudiyya ta sanar da cewa anyi girgizar kasa mai karfin 2.5 akan ma’aunin sikeli Ritcher a birnin Madina girgizar kasar ya auku ne da misalin karfe 5.00pm Aggogon Najeriya a ranar Talata
‘Danyen man Najeriya ya kara kasuwa a Duniya inda gangar danyen man ya haura sama da Dala 70 a farkon wannan makon inji Jaridar Daily Trust ta kasar nan. Sai dai kuma Farashin litar man fetur na iya tashi a Najeriya.
Kamfanin hayar mota ta Uber da ke Saudiya ta fara daukan direbobi mata aikin tuki gabanin dage dokar hana mata tuki a watar Yunin wanann shekarar. Kamfanin ne ta fitar da wannan bayani a ranar Alhamis kamar yadda take dauka Dubai.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin ya sanar da cewa, shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya yi gagarumin nasara akan shugaban Amurka a rikicin da suke yi kan tsibirin Koriya.
Kun ji cewa yanzu haka dai shekara da shekaru an rasa wanda zai sha gaban Aliko Dangote idan aka zo maganar dukiya a Afrika. Yanzu haka dai shekara ta 7 kenan a jere ‘Dangote bai da sa’a. Ko su wanene ke bin sa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi wasu kalaman wulakanci kan yan ci rani da suka fito daga kasashen Haiti, El Salvador da kuma Afirka. Ya tambayi majalisar dokoki kan dalilin da ya sa mutanen Afirka suka shiga kasar su.
Labaran duniya
Samu kari