Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Rundunar Sojojin saman Najeriya ta fitar da wani muhimmin jawabi
Rundunar Sojojin saman Najeriya ta fitar da wani muhimmin jawabi
daga  Muhammad Malumfashi

Wadanda su ka samu shiga gidan Soja cikin jerin sahu na ‘B’ za su soma aiki. Za a fara horar da Sojojin saman da aka dauka aiki a kwanan nan. Za a fara horas da sababbin Sojojin saman Najeriya da aka a dauka ne a Kaduna.