Cutar mura mai karfi wacce zata iya sanadiyyar mutum milyan 300 su rasa ransu ta bulla a duniya

Cutar mura mai karfi wacce zata iya sanadiyyar mutum milyan 300 su rasa ransu ta bulla a duniya

- An tabbatar da bullowar wata kwayar cutar mura a duniya, wacce masana suka nuna cewar zata iya zama sanadin da mutum milyan 300 zasu rasa ransu

- An bayyana cewar za a dauki cutar daga jikin dabbobi zata dinga yaduwa zuwa mutane

Cutar mura mai karfi wacce zata iya sanadiyyar mutum milyan 300 su rasa ransu ta bulla a duniya
Cutar mura mai karfi wacce zata iya sanadiyyar mutum milyan 300 su rasa ransu ta bulla a duniya

Wata kwayar cutar mura mai suna ‘Australian Flu’ wadda zata iya iya haddasa mutuwar mutum miliyan 300 a duniya.

DUBA WANNAN: Wata jamia a kasar Amurka ta dauki mataimakin shugaban majalisar dattawa na Najeriya aiki

Shugaban hukumar lafiya na duniya, Jonathan Quick, yace cutar na iya kama kimanin mutum miliyan 33, don zata yadu ne a duniya ta hanyar dabbobi zuwa ga mutane, wadda za’a iya ganewa bayan shigarta jikin mutum da kwanaki hudu.

Quick, ya kara da cewa cutar na da wahalar magani, inda yace nan da shekaru 2 mutane miliyan 300 zasu ya mutuwa.

Ya kuma yi kira ga al’ummomi na duniya da suyi taka tsan-tsan da cin nama wanda bashi da tsabta da inganci; su guji amfani da kayan abunci wanda aka riga aka sarrafa da nama masu sauki.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng