Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Kasar Thailand ta soki gwamnatin shugaban kasa Buhari
Kasar Thailand ta soki gwamnatin shugaban kasa Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Ministan noma da raya karkara, Mista Audu Ogbeh, ya bayyana cewa kasar Thailand ta na zargin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, wajen taka rawar gani da ta yi sanadiyar rushewar manyan kamfanoni 7 na shinkafa a kasar nan.

Malamin Yahudun da yayi mafarki da Annabi ya musulunta
Malamin Yahudun da yayi mafarki da Annabi ya musulunta
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa wani malamin Yahudu, da aka ambata da Michael Alexandre ya musulunta bayan mafarki da yayi da Annabin Allah. Yayi shahada tare da alkawarin yiwa Musulunci hidima har iya rayuwarsa.

Wani matashi ya budewa motar Sarauniyar Ingila wuta
Wani matashi ya budewa motar Sarauniyar Ingila wuta
daga  Mudathir Ishaq

A kudancin kasar New Zealand wani matashi ya kai wa Sarauniyar Ingila hari ta hanyar bude wa motar ta wuta, a lokacin da ta kai wata ziyara birnin Dunedin dake tsibirin kudancin kasar New Zealand. A bayanin wasu takardun sirri...

Wata ta hannun daman shugaba Donald Trump ta ajiye aikin ta
Wata ta hannun daman shugaba Donald Trump ta ajiye aikin ta
daga  Mudathir Ishaq

Shugaba Donald Trump ya fadi hakan jiya a wani jawabi da yayi, "Hope tayi fice, ta yi ayyukanta cikin tsari da amana a shekaru ukun da suka gabata. Tana da hangen nesa ga basira, zanyi jimamin ajiye aikin ta matuka. Ta same ni da