Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Matakin mallakar bindiga a kasar ta Amurka domin kare kai ya haddasa cece-ku-ce a kasar, inda da yawa suke ganin a hana mallakar bindigar ma gaba daya, sai dai kuma wasu a kasar suna ganin haramta mallakar bindigar kamar wani...
Sama da Amurkawa milyan 70 ne suke cikin halin kaka - ni - kayi, sanadiyyar wata guguwar kankara data addabesu. Guguwar wacce ta sako kai da tsakiyar daren Laraba a yankin Philadelphia da kuma yankin Washington D.C, inda a jiya
Shugaban addinin musulunci na kasar Iran, Ayatullah Al-Khamaini ya tabbatar da cewa, tilas ne duniya ta jinjina musu, domin kuwa kasar ta taka rawar gani wajen tabbatar da zaman lafiya a duniyar musulunci. Ta hanyar yin maganin...
Wata yarinya 'yar shekaru 11 da haihuwa 'yar asalin kasar Falasdin ta shararawa wani sojan Isra'ila mari, inda hakan yayi mutukar girgiza kasar Isra'ila, inda a yanzu haka kasar ta bayyana yarinyar a matsayin barazana babba a...
Mun kawo maku jerin mata masu kudin Duniya irin su Alice Walton. Liliane Bettencourt tana cikin manyan masu kudin Duniya kafin ta rasu. Bayan nan kuma akwai irin su Jacqueline Mars, Zhou Qunfei, da Sherry Brydson.
A cewar jaridar Bild na kasar Jamus, a yayin wata ganawar sirri da yayi da 'yan majalisar dokokin kasarsa, shugaban BND Ole Diehl, ya ce yana da tabbacin cewa makaman Koriya ta Arewa na iya cimma kasashen Turai a cikin kiftar ido.
Wani jirgin Aero yayi durar angulu gudun kar a samu matsala ba shiri ba tsammani bayan giya ya lalace a saman iska. Fasinjoji dai sun ga haza bayan da giyan jirgin sama ya lalace ana tafiya kamar yadda mu ka samu labari.
Asusun Bayar da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa talauci na kara yaduwa a tsakanin yan Najeriya duk da cewa kasar ta farfado daga matsin tattalin arzikin da ta fada a baya. Asusun na IMF ta fitar da wani rahoto inda ta shawa
Kamfanin dillacin labarai na kasar Falasdin WAFA ya bayyana cewa, kasashen tarrayar larabawa sun gudanar da biki a helkwatar kungiyar da ke birnin Alkahira na kasar Masar sakamakon tuna ranar birnin Kudus. Shugaban Kungiyar raya..
Labaran duniya
Samu kari